labari mai sosa Zuciya
Inacikkin bacci naji
matata tana tashina
tana katashi mana ina
cemata natashi
batajiniba kawai naga
tafita takira yan uwana
mutin biyu sukacigaba
da tashina inace musu
natashi suma sukafita
suka barni jim kadan
kawai senaga sunzo da
wani likita yazo yana
godani ina cemai
lafiyata qalau kawai se
naji yana fadawa yan
uwana cewa namutu
duk da ni nasan ban
mutuba inai musu
magana amma basa
saurarata kawai se naga
an daukeni an kaini
garejin da nake ajje
motocina ankontar dani
wai anaimin wanka
bayan an gama min
wanka naga an canzan
kaya an samun farare a
ka daukeni akai
masallaci dani dan
yimin sallah bayan an
ajjeni nake fadawa
limamin cewa nifa ban
mutuba kuma inajinku
kuma inai mukku
magana amma bakwo
saurarata naga yaci
gaba da cewa adaidaita
sahu mamuci bayasan
jin kiri bayan sun gama
min sallah suka daukeni
izuwa ma qabarta
sukasani cikkin wani
rami inai musu magana
inace musu inajinsufa
amma wai wani daga
cikkin yan uwana har
cewa yake ga wata
qofanan itama a
tosheta nanfa suka
binneni bayan sun
binnene sun juya
zasutafi se nafara jin
takun takalminsu nan
take natina da hadisin
annabi (sws) inda yake
cewa. Mamuci yanajin
takun takalmun wa anda
sukaka woshi qabari
nan take nagane
namutu bayan nagama
jin takun ta kalmansu
kawai se wasu mutane
biyu sukazo inda nake
daya agefen kaina daya
akusa da qafafuna
dayan yake tam bayata
waye uban gijinka nanfa
nafara tinani waye uban
gijina yaqara tambayata
meye addininka nanfa
nafara tinani addinina
kuma adinina to
menene addinina ?
Kawai dayan da yadau
wata gora ya bugamin
aikon da na daddage na
tsallara wata qara
wannnan qara da nai
itace tatashi ja maar
gidanmu se naji matata
tana tam bayata lafiya ?
Aikon tin daga lokacin
ban qara makara. Sallar
asubaba dan hakka dan
allah idan kagama
karantawa katurawa
mutin 11 suma
suturawa mutun 11
kafin katura ka tabbata
kaiwa annabi salati 11
nikuma kamun qulhuwa
3 kai kuma allah yasaka
a aljanna fiddausi amin
inai mukku fatan al
kair
Comments
Post a Comment