Allah yayiwa yar uwa Saddiqa Yahuza Sara rasuwa
Tareda Qa'eem Tv
Innalilahy wa inna ilaihirraji'un
Innalilahy wa inna ilaihirraji'un
A dazu meke samun labarin cewa Allah yayiwa sister SADDIQA YAHUZA SARA Rasuwa muna ta daukacin yan uwa almajiran sheik zakzaky juyayin rashin wannan baiwar allah.
Muna rokon Allah ya amshi uzurinta ya tasheta da Aimmatu ahlilbaty (as)
Allah yabaiwa iyayenta danginta mijinta hakurin rashinta
#IslamicRapper
8/3/2021
Comments
Post a Comment