An gudanar da gagarumin mauludin imam Ali(as) a garin birnin kudu
A yaune muka samu labarin gudanar da gagarumin maulidin wasiyin manzon Allah da akayi jiya a garin birnin kudu.
Wanda program din ya samu halatar daruruwan yan uwa almajiran sayyid ibrahim zakzaky dama yan uwa musul mai mabiya sauran dariku.
Sayyid Sa'id Ibrahim BirninKudu ne ya gabatar da jawabi a wajen.
Fatanmu Allah ya maimaita mana ya barmu da qauanar iyalan gidan manzon allah har karshen rayuwa.
Qa'eemTv
BirninKuduMedia
Comments
Post a Comment