MUZAHARAR FREE ZAKZAKY TA DAGA DA SUNAN ALLAH. Yau ma kamar Jiya Yan uwa musulmi almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky na garin Potiskum Sun sake Bayyana Gaban Babban Kotu Dake Tsakiyar Garin Potiskum domin sake Jaddada musu irin zalunci da akewa Sheikh Ibrahim Zakzaky da sunan Shari'a. Idan ba'a manta ba tun a Shekarar 2016 Wata Babbar kotu a Abuja karkashin Gibrel Kolawale ta yanke hukunci Asaki Malam amma wannan Tsinanniyar Gwamnati tayi burus da maganar. Daga karshe an sake tunatar da Yan uwa a cigaba da yin Addu'oi da Kuma kasancewa cikin Shirin sake Fitowa Muzaharar Aduk Lokacin da aka bukaci Yan uwa da su fito. Anfara Lapiya Kuma Ankammala Lapiya. 🖊️🖊️🖊️AMS. 09/03/2021.
Inacikkin bacci naji matata tana tashina tana katashi mana ina cemata natashi batajiniba kawai naga tafita takira yan uwana mutin biyu sukacigaba da tashina inace musu natashi suma sukafita suka barni jim kadan kawai senaga sunzo da wani likita yazo yana godani ina cemai lafiyata qalau kawai se naji yana fadawa yan uwana cewa namutu duk da ni nasan ban mutuba inai musu magana amma basa saurarata kawai se naga an daukeni an kaini garejin da nake ajje motocina ankontar dani wai anaimin wanka bayan an gama min wanka naga an canzan kaya an samun farare a ka daukeni akai masallaci dani dan yimin sallah bayan an ajjeni nake fadawa limamin cewa nifa ban mutuba kuma inajinku kuma inai mukku magana amma bakwo saurarata naga yaci gaba da cewa adaidaita sahu mamuci bayasan jin kiri bayan sun gama min sallah suka daukeni izuwa ma qabarta sukasani cikkin wani rami inai musu magana inace musu inajinsufa amma wai wani daga cikkin yan uwana har cewa yake ga wata qofanan itama a tosheta nanfa suka...
Comments
Post a Comment