WASIYYAR MANZON ALLAH (S) GA IMAM ALI (AS) GAME DA ZAMANTAKEWAR AURE KASHI NA(1)


Tareda QA'EEM TV

*Anrawaito daga Abu sa'id alkhudry yace:*
*Manzon Allah(s) yayi wasiyya zuwa ga Imam Ali(s) yana mai cewa:* 
*YA ALI (AS) IDAN AKA KAWO MAKA AMARYARKA, TO KA CIREMATA TAKALMA ALOKACIN DA TA ZAUNA, KA WANKE KAFAFUWANTA DA RUWA, SAI KA YAYYAFA RUWAN A KOFAR DAKINKA HAR ZUWA KOFAR GIDAN KA,TO IDAN KAYI HAKA ALLAH ZAI FITAR DA TALAUCI KALA DUBU SABAIN DAGA GIDAN, KUMA ZAI SHIGAR DA ARZIKI KALA DUBU SABAIN AGIDAN, DA ALBARKA KALA DUBU SABAIN, ALLAH ZAI SAUKAR DA RAHAMA KALA SABAIN, ZATAITA KWARAROWA AKAN AMARYARKA HAR KOWANE GURI ACIKIN GIDAN SAI YA SAMU WANNAN ALBARKA, SANNAN MATAR ZATA KUBUTA DAGA CIWON KUTURTA, DA NA HAUKA, MATUKAR TANA CIKIN GIDAN.*

*Zamuci gaba insha Allah.....*

*كتاب مكارم الاخلاق تأليف الشيخ الطبرسي (قدس)*


Comments

Popular posts from this blog

KAI TSAYE DAGA MINISTRY OF JUSTICE POTISKUM.

labari mai sosa Zuciya