004 WASIYYAR MANZON ALLAH (S) GA IMAM ALI (AS) GAME DA ZAMANTAKEWAR AURE KASHI NA (4)


TAREDA QA'EEM TV

*Manzon Allah (s) yace:*

*Ya Ali (s)Kada mutum ya ringa kallon al'auran matarshi a lokacin da yake saduwa da ita,ya kauda idonshi daga al'auranta,*

*Domin kallon al'aurar yana haifar da makanta ga yaron da zasu haifa.*

*Sai manzon Allah(s)yace:*

*Ya Ali(as)Kada mutum yasadu da matarshi da sha'awar wata mace a tare dashi.*

*Domin ina jima mutum tsoro idan aka kaddara samun karuwa ta da a wannan saduwa yazama dan an haifeshi mata maza kuma mahaukaci.*

*sai manzon Allah(s)yace:*

*Ya Ali(as)wanda yazama yanada janaba tare da matarshi akan shinfidarsu, to kada su karanta AQur'ani mai girma.*

*Domin ina jimusu tsoro kada wuta ta sauka daga sama ta konasu (su maauratan).*

*Zamuci gaba insha Allah........*

*كتاب مكارم الاخلاق تأليف الشيخ الطبرسي (قدس)*

Comments

Popular posts from this blog

KAI TSAYE DAGA MINISTRY OF JUSTICE POTISKUM.

labari mai sosa Zuciya