Anga watan Shauwal a garin sokwkoto

Kaitsaye daga Husainiyar Imam Mahdi (as) Sakkwato Birnin Shehu. 

Sheikh Sidi Munir Mainasara Sakkwato ya sanar da tabbacin ganin watan Shauwal a garin Dan Aduwa, Sabon Birni Local Government ta jihar Sakkwato.

Ga wasu daga cikin sunaye da lanbobin wayar wadanda suka gani danidonsu. 

1. Mal. Sa'idu 08085568645
2. Mal. Mustapha Dan Aduwa. 08025904836
3. Mal. Imrana S/Birni. 07068335864

#FreeZakzaky
11-May-2021

Comments

Popular posts from this blog

KAI TSAYE DAGA MINISTRY OF JUSTICE POTISKUM.

labari mai sosa Zuciya